Mohammed Afzal Khan, CBE ( Urdu: محمد افضل خان ; an haife shi 5 Afrilu 1958) ɗan siyasa ne na Jam'iyyar Labour da ke Burtaniya wanda ke aiki a matsayin Memba na Majalisar (MP) na Manchester Gorton tun 2017 .[1]
Ya kasance tsohon magajin garin Manchester tsakanin shekarun ta 2005-2006, kuma ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Tarayyar Turai (MEP) na Arewacin Yammacin Ingila daga 2014 zuwa 2017.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search